السعودية
  • Global
  • Türkiye
  • Việt Nam
  • México
  • Perú
  • Colombia
  • Argentina
  • Brasil
  • India
  • ประเทศไทย
  • Indonesia
  • Malaysia
  • Philippines
  • 中國香港
  • 中國台灣
  • السعودية
  • مصر
  • پاکستان
  • Россия
  • 日本
تحميل
Soyayya da gaskiya; koyi yadda

Soyayya da gaskiya; koyi yadda PC

4.2Version: 1.0

sabilujmr

تحميل

قم بتنزيل Soyayya da gaskiya; koyi yadda على جهاز الكمبيوتر باستخدام GameLoop Emulator

Soyayya da gaskiya; koyi yadda على الكمبيوتر الشخصي

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ، القادم من المطور sabilujmr ، يعمل على نظام Android في الماضي.

الآن ، يمكنك لعب Soyayya da gaskiya; koyi yadda على جهاز الكمبيوتر باستخدام GameLoop بسلاسة.

قم بتنزيله في مكتبة GameLoop أو في نتائج البحث. لا مزيد من الانتباه إلى البطارية أو المكالمات المحبطة في الوقت الخطأ بعد الآن.

ما عليك سوى الاستمتاع بجهاز Soyayya da gaskiya; koyi yadda على الشاشة الكبيرة مجانًا!

Soyayya da gaskiya; koyi yadda مقدمة

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so.

Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu.

Kadan daga cikin irin abubuwan da suke ciki wanda zaka ko zata koya sun hada da kamar su:

HALAYEN DA MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA.

Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so.

1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata

2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO.

3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take

4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu.

DABARAR SACE ZUCIYAR BUDURWA DA KAKE KAUNA.

FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira,

A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare, idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin,

Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar ?

Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah

Bugu da kari wannan babbar manhaja tamu tana da alaka da wayannan muhimman abubuwa a duniyar soyayya a koda yaushe kamar irin su:

* soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* yadda ake soyayya

* rayuwar aure da soyayya

* soyayya da amana

* soyayya

* Soyayya

* littafan soyayya

* soyayya da tausayi

* hakkin miji akan matarsa

* matar aure, matar sunnan

* soyayya zalla

* soyayya da kishi

* hausa

* soyayyar hausawa

* aure, auren hausawa

* soyayya da aure

* kalaman Sace Zuciyar mata

* soyayya da rikon amana

* soyayya

* koyi soyayya

* soyayya zallah

* soyayya da farin ciki

* zaman aure

* soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

* kalaman soyayya

* soyayyar zamani da yan zamani

* littafan soyayya

* masoya

* littafin soyayya

* ilimin soyayya

* aure da jima'i

* rayuwar aure da zaman aure

* rayuwar aure

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar soyayya

* samfurin kalaman soyayya

* soyayya zallah

* sakonnin kalaman soyayya a hausa

* sakonnin soyayya

* kundin kalaman soyayya

* kundin masoya

* soyayya da aure

* rayuwar soyayya da aure da jima'i

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

أظهر المزيد

معاينة

  • gallery
  • gallery

العلامات

Books-&

معلومة

  • مطور

    sabilujmr

  • احدث اصدار

    1.0

  • آخر تحديث

    2019-11-17

  • فئة

    Books-reference

  • متاح على

    Google Play

أظهر المزيد

كيف تلعب Soyayya da gaskiya; koyi yadda مع GameLoop على جهاز الكمبيوتر

1. قم بتنزيل GameLoop من الموقع الرسمي ، ثم قم بتشغيل ملف exe لتثبيت GameLoop.

2. افتح GameLoop وابحث عن "Soyayya da gaskiya; koyi yadda" ، وابحث عن Soyayya da gaskiya; koyi yadda في نتائج البحث وانقر على "تثبيت".

3. استمتع بلعب Soyayya da gaskiya; koyi yadda على GameLoop.

Soyayya da gaskiya; koyi yadda

Books & Reference
تحميل

Minimum requirements

OS

Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit

GPU

GTX 1050

CPU

i3-8300

Memory

8GB RAM

Storage

1GB available space

Recommended requirements

OS

Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit

GPU

GTX 1050

CPU

i3-9320

Memory

16GB RAM

Storage

1GB available space

المزيد من التطبيقات المشابهة

اظهار الكل

أخبار ذات صلة

اظهار الكل
انقر للتثبيت